Ishaya 49:4 - Littafi Mai Tsarki4 Na ce, “Na yi aiki, amma a banza ne. Na mori ƙarfina, amma ban ƙulla kome ba.” Duk da haka na dogara ga Ubangiji, ya daidaita al'amura, Shi zai sāka mini abin da na yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Amma na ce, “Na yi aiki a banza; na kashe duk ƙarfina a banza da wofi. Duk da haka abin da yake nawa yana a hannun Ubangiji, ladana kuma tana a wurin Allahna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |