Ishaya 49:20 - Littafi Mai Tsarki20 Mutanenki da aka haifa a lokacin zaman talala, Wata rana za su ce miki, ‘Wannan ƙasa ta yi kaɗan ƙwarai, Muna bukatar ƙarin wurin zama!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 ’Ya’yan da aka haifa a lokacin baƙin cikinki za su ce a kunnenki, ‘Wannan wuri ya yi mana kaɗan ƙwarai; ki ƙara mana wurin zama.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |