Ishaya 49:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya sa maganata ta yi kaifi kamar takobi, Ya kiyaye ni da ikonsa. Ya sa na zama kamar kibiya Mai tsini shirayayyiya domin harbi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya yi bakina kamar takobi mai kaifi, cikin inuwar hannunsa ya ɓoye ni; ya sa na zama kamar kibiya mai tsini ya kuma ɓoye ni cikin kwarinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |