Ishaya 48:8 - Littafi Mai Tsarki8 Na sani ba za a iya gaskata ku ba, Tun daga haihuwarku kuma an san ku da tayarwa. Shi ya sa ba ku taɓa jin wannan ba ko kaɗan, Ko kalma ɗaya ba ta taɓa shiga kunnenku ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ba ku ji ko balle ku gane ba; tun da kunnenku bai buɗu ba. Tabbatacce na san yadda kun zama masu tayarwa; an kira ku ’yan tawaye daga haihuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |