Ishaya 48:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ku fita daga Babila, ku tafi a sake! Ku yi sowar albishir da farin ciki, ku sa a sani a ko'ina, “Ubangiji ya fanshi bawansa Isra'ila!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ku bar Babilon, ku gudu daga Babiloniyawa! Ku yi shelar wannan da sowa ta farin ciki ku kuma furta shi. Ku aika shi zuwa iyakokin duniya; ku ce, “Ubangiji ya fanshi bawansa Yaƙub.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |