Ishaya 48:12 - Littafi Mai Tsarki12 “Ku kasa kunne gare ni, ya Isra'ila, jama'ar da na kira! Ni ne Allah, farko, da ƙarshe, Allah Makaɗaici! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “Ka kasa kunne gare ni, ya Yaƙub, Isra’ila, wanda na kira cewa, Ni ne shi; ni ne na farko ni ne kuma na ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |