Ishaya 48:11 - Littafi Mai Tsarki11 Abin da na yi, na yi shi don kaina ne, Ba zan bari a rasa girmama sunana ba, Ko kuwa wani dabam ya sami ɗaukaka Wadda take tawa ce, ni kaɗai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda girmana, saboda girmana, na yi haka. Yaya zan ƙyale a ƙazantar da kaina? Ba zan raba ɗaukakata da wani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |