Ishaya 47:7 - Littafi Mai Tsarki7 Kina tsammani za ki yi ta zama sarauniya kullayaumin, Ba ki ɗauki waɗannan al'amura a zuci ba, Ko ki yi tunanin yadda za su ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Kika ce, ‘Zan ci gaba har abada, madawwamiyar sarauniya!’ Amma ba ki lura da waɗannan abubuwa ko ki yi la’akari a kan abin da zai faru ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |