Ishaya 47:3 - Littafi Mai Tsarki3 Mutane za su gan ki a ƙasƙance, a kunyace kuma, A tuɓe ki tsirara kamar yarinyar da take baiwa. Zan ɗauki fansa, ba kuwa wanda zai hana ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Tsirararki zai bayyana za a kuma buɗe kunyarki. Zan ɗauki fansa; ba zan bar wani ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |