Ishaya 47:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ki juya dutsen niƙa, ki niƙa gari! Ki kware lulluɓi! Ki tuɓe kyawawan tufafinki! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari; ki kware lulluɓinki. Ki ɗaga fatarinki ki bar ƙafafunki tsirara, ki kuma yi ta ratsa cikin rafuffuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |