Ishaya 46:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ku tuna da abin da ya faru tuntuni, Ku sani, ni kaɗai ne Allah, Ba kuwa wani mai kama da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ku tuna da abubuwan da suka riga suka faru, waɗannan na tun dā; ni ne Allah, kuma babu wani; ni ne Allah kuma babu wani kamar ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |