Ishaya 46:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ni ne Allahnku, zan kuwa lura da ku, Har lokacin da kuka tsufa kuka yi furfura. Ni na halice ku zan kuwa lura da ku, Zan yi muku taimako in kuwa kuɓutar da ku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Har lokacin da kuka tsufa kuka yi furfura ni ne shi, ni ne shi wanda zai lura da ku. Na yi ku zan kuma riƙe ku; zan lura da ku in kuma kuɓutar da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |