Ishaya 45:22 - Littafi Mai Tsarki22 “Ku juyo wurina a cece ku, Ku mutane ko'ina a duniya! Ni kaɗai ne Allah da yake akwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 “Ku juyo gare ni ku sami ceto, dukanku iyakokin duniya; gama ni ne Allah, kuma babu wani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |