Ishaya 43:6 - Littafi Mai Tsarki6 Zan faɗa wa kudu su bar su su tafi, Arewa kuma kada su riƙe su a can. Bari mutanena su komo daga manisantan ƙasashe, Daga kowane sashi na duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Zan ce wa arewa, ‘Ku miƙa su!’ Ga kudu kuma, ‘Kada ku riƙe su.’ Kawo ’ya’yana maza daga nesa ’ya’yana mata kuma daga iyakar duniya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |