Ishaya 43:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ku duba abin da nake shirin yi. Yana ta faruwa ma, kuna iya ganinsa yanzu! Zan yi hanya a cikin jeji, In kuma ba ku rafuffukan ruwa a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Duba, ina yi abu sabo! Yanzu yana faruwa; ba ku gan shi ba? Ina yin hanya a cikin hamada rafuffuka kuma a cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |