Ishaya 43:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ya Isra'ila, Ubangiji wanda ya halicce ku ya ce, “Kada ku ji tsoro, na fanshe ku. Na kira ku da sunanku, ku nawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 To, fa, ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya halicce ka, ya Yaƙub, shi da ya siffanta ka, ya Isra’ila, “Kada ka ji tsoro, gama na fanshe ka; na kira ka da suna; kai nawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |