Ishaya 42:8 - Littafi Mai Tsarki8 “Ni kaɗai ne Ubangiji Allahnka. Ba wani allahn da zai sami ɗaukakata, Ba zan bar gumaka su sami yabona ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Ni ne Ubangiji; sunana ke nan! Ba zan ba da ɗaukakata ga wani ba ko yabona ga gumaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |