Ishaya 42:3 - Littafi Mai Tsarki3 Zai lallaɓi marasa ƙarfi, Ya nuna alheri ga tafkakku. Zai kawo madawwamiyar gaskiya ga duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Iwan da ta tanƙware ba zai karye ba, ba zai kashe lagwani mai hayaƙi ba. Cikin aminci zai kawo adalci; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |