Ishaya 42:17 - Littafi Mai Tsarki17 Dukan waɗanda suke dogara ga gumaka, Masu kiran siffofi allolinsu, Za a ƙasƙantar da su, su kuma sha kunya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma waɗanda suka dogara ga gumaka, waɗanda suke ce wa siffofi, ‘Ku ne allolinmu,’ za a mai da su baya da kunya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |