Ishaya 42:14 - Littafi Mai Tsarki14 Allah ya ce, “Na daɗe na yi shiru, Ban amsa wa jama'ata ba. Amma yanzu lokaci ya yi da zan yi wani abu, Na yi ƙara kamar matar da take fama da zafin naƙuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 “Na daɗe ina shiru, na yi shiru na kuma ƙame kaina. Amma yanzu, kamar mace mai naƙuda, na yi ƙara, ina nishi ina kuma haki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |