Ishaya 42:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ubangiji ya fita domin ya yi yaƙi kamar jarumi, Ya shirya, ya kuma ƙosa domin yaƙi. Ya yi gunzar yaƙi da tsawar yaƙi, Ya nuna ikonsa a kan abokan gābansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ubangiji zai fita ya yi yaƙi kamar mai ƙarfi, kamar jarumi zai yi himma; da ihu zai tā da kirarin yaƙi zai kuma yi nasara a kan abokan gābansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |