Ishaya 42:11 - Littafi Mai Tsarki11 Bari hamada da garuruwanta su yabi Allah, Bari mutanen Kedar su yabe shi! Bari su da suke zaune a birnin Sela Su yi sowa don murna daga ƙwanƙolin duwatsu! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Bari hamada da garuruwanta su tā da muryoyinsu; bari wuraren zaman da Kedar ke zama su yi farin ciki. Bari mutanen Sela su rera don farin ciki; bari su yi sowa daga ƙwanƙolin duwatsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |