Ishaya 42:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya ce, “Ga bawana, wanda na ƙarfafa, Wanda na zaɓa, wanda nake jin daɗinsa. Na cika shi da ikona, Zai kuwa kawo shari'ar gaskiya ga dukan al'ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Ga bawana, wanda na ɗaukaka, zaɓaɓɓen nan nawa wanda nake jin daɗi; Zan sa Ruhuna a cikinsa zai kuwa kawo adalci ga al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |