Ishaya 41:9 - Littafi Mai Tsarki9 Na kawo ka daga maƙurar duniya, Na kira ka daga kusurwoyi mafi nisa. Na ce maka, ‘Kai ne bawana.’ Ban ƙi ka ba, amma maimakon haka na zaɓe ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 na ɗauke ka daga iyakar duniya, daga kusurwoyi masu nesa na kira ka. Na ce, ‘Kai bawana ne’; na zaɓe ka ban kuwa ƙi ka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |