Ishaya 41:5 - Littafi Mai Tsarki5 “Mutanen manisantan ƙasashe suka ga abin da na yi, Suka tsorata, suka yi rawar jiki saboda tsoro. Saboda haka duka suka tattaru wuri guda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Tsibirai sun gan shi suka kuma ji tsoro; iyakokin duniya sun yi rawar jiki. Suka kusato suka kuma zo gaba; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa'ad da dukan sarakunan Amoriyawa waɗanda suke wannan hayi, wato yamma da Urdun, da dukan sarakunan Kan'aniyawa da suke bakin teku, suka ji yadda Ubangiji ya sa ruwan Urdun ya ƙafe don Isra'ilawa, har suka haye, sai zukatansu suka narke, har ba wanda yake da sauran kurwa a cikinsu saboda tsoron Isra'ilawa.