Ishaya 41:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ni Ubangiji, ni ne na farko da na faɗa wa Sihiyona albishir, Na aiki manzo zuwa Urushalima don ya ce, ‘Jama'arki suna zuwa! Suna zuwa gida.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Ni ne na farkon da ya ce wa Sihiyona, ‘Duba, ga su nan!’ Na ba wa Urushalima saƙon labari mai daɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |