Ishaya 41:11 - Littafi Mai Tsarki11 “Su waɗanda suke fushi da ku, ku jama'ata, Za a ƙasƙantar da su su ji kunya. Waɗanda suke faɗa da ku kuwa za su mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 “Duk wanda ya yi fushi da kai tabbatacce zai sha kunya da ƙasƙanci; waɗanda suka yi hamayya da kai za su zama kamar ba kome ba su kuma hallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |