Ishaya 41:10 - Littafi Mai Tsarki10 Kada ka ji tsoro, ina tare da kai, Ni ne Allahnka, kada ka bar kome ya firgita ka. Zan sa ka yi ƙarfi, in kuma taimake ka, Zan kiyaye ka, in cece ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Saboda haka kada ka ji tsoro, gama ina tare da kai; kada ka karai, gama ni ne Allahnka. Zan ƙarfafa ka in kuma taimake ka; zan riƙe ka da hannun damana mai adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |