Ishaya 41:1 - Littafi Mai Tsarki1 Allah ya ce, “Ku yi shiru ku kasa kunne gare ni, ku manisantan ƙasashe! Ku yi shiri ku gabatar da ƙararku a ɗakin shari'a. Za ku sami zarafi ku yi magana. Bari mu taru mu ga wanda yake da gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Ku yi shiru a gabana, ku tsibirai! Bari al’ummai su sabunta ƙarfinsu! Bari su zo gaba su yi magana; bari mu sadu a wurin shari’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |