Ishaya 40:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ciyawa takan bushe, furanni kuma sukan yi yaushi Sa'ad da Ubangiji ya aiko da iska ta hura ta kansu. Mutane kuwa ba su fi ciyawa ƙarfi ba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ciyawa takan yanƙwane, furanni kuma su yi yaushi, domin Ubangiji ya hura iska a kansu. Tabbatacce mutane ciyawa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |