Ishaya 40:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ashe, ba ka sani ba? Ashe, ba ka ji ba? Ashe, ba a faɗa maka ba tuntuni? Ashe, ba ka ji yadda aka fara duniya ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ba ku sani ba? Ba ku taɓa ji ba? Ba a faɗa muku daga farko ba? Ba ku fahimta ba tun kafawar duniya? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |