Ishaya 40:16 - Littafi Mai Tsarki16 Dukan dabbobin da yake a jejin Lebanon Ba su isa hadaya guda ga Allahnmu ba, Itatuwan jejin kuma ba su isa a hura wuta da su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Itatuwan Lebanon ba su isa a yi wutar bagade da su ba, balle dabbobinsa su isa yin hadayun ƙonawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |