Ishaya 40:11 - Littafi Mai Tsarki11 Zai lura da garkensa kamar yadda makiyayi suke yi, Zai tattara 'yan raguna wuri ɗaya, Zai ɗauke su ya rungume su, A hankali zai bi da iyayensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Yakan lura da garkensa kamar makiyayi. Yakan tattara tumaki wuri ɗaya yă riƙe su kurkusa da ƙirjinsa; a hankali kuma yakan bi da masu ba da mama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |