Ishaya 40:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ubangiji yana zuwa ya yi mulki da iko, Zai taho tare da mutanen da ya cece su. Ga shi, zai kawo lada Zai kuma yi wa mutane sakamako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Duba, Ubangiji Mai Iko Duka yana zuwa da iko, hannunsa kuma yana yin mulki dominsa. Duba, ladarsa tana tare da shi, sakamakonsa kuma na rakiyarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |