Ishaya 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ta wurin ikonsa Ubangiji zai shara'anta al'ummar, ya kuma tsarkake ta, ya wanke laifin Urushalima, har da na jinin da aka zubar a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ubangiji zai wanke duk wani ƙazantar matan Sihiyona; ya tsabtacce jinin da aka zubar daga Urushalima ta wurin ruhun hukunci da yake ƙuna kamar wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |