Ishaya 39:8 - Littafi Mai Tsarki8 Da sarki Hezekiya ya gane, wannan zai faru ne a bayansa, wato a zamaninsa ba kome sai lafiya, sai ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Hezekiya ya ce, “Maganar Ubangiji da ka yi tana da kyau.” Gama ya yi tunani a ransa cewa, “Salama da kāriya za su kasance a zamanina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |