Ishaya 39:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ishaya ya ce, “Me suka gani a fāda?” Hezekiya ya amsa ya ce, “Suka ga kome da kome. Ba abin da ban nuna musu ba a ɗakunan ajiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Annabi ya yi tambaya ya ce, “Mene ne suka gani a fadanka?” Hezekiya ya ce, “Sun ga kome da kome a fadana. Babu abin da ban nuna musu a cikin ma’ajina ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |