Ishaya 39:1 - Littafi Mai Tsarki1 A wannan lokaci sai Sarkin Babila, wato Merodak Baladan, ɗan Baladan, ya ji labarin sarki Hezekiya ya yi rashin lafiya, saboda haka sai ya aika masa da wasiƙa da kuma kyautai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A wannan lokaci Merodak-Baladan ɗan Baladan sarkin Babilon ya aika wa Hezekiya wasiƙu da kuma kyauta, domin ya ji rashin lafiyarsa da kuma warkarwarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |