Ishaya 38:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ubangiji zai komar da inuwa baya da taki goma, bisa ga ma'aunin rana na sarki Ahaz.” Inuwa kuwa ta koma da baya daga fuskar rana har mataki goma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Zan sa inuwar da rana ta yi a kan matakalar Ahaz ta koma baya da taki goma.’ ” Saboda haka inuwar ta koma da baya daga fuskar rana har taki goma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |