Ishaya 38:21 - Littafi Mai Tsarki21 Haka ya faru bayan da Ishaya ya faɗa wa sarki ya sa curin da aka yi da 'ya'yan ɓaure a kan marurun, ya kuwa warke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ishaya ya riga ya ce, “Ku shirya curin da aka yi da ’ya’yan ɓaure ku kuma shafa a marurun, zai kuwa warke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |