Ishaya 38:20 - Littafi Mai Tsarki20 Ya Ubangiji, ka riga ka warkar da ni! Za mu kaɗa garayu mu kuma raira waƙar yabo, Za mu raira yabo cikin Haikalinka muddin ranmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ubangiji zai cece ni, za mu kuma rera da kayan kiɗi masu tsirkiya dukan kwanakinmu a cikin haikalin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |