Ishaya 38:19 - Littafi Mai Tsarki19 Masu rai ne suke yabonka, Kamar yadda nake yabonka yanzu. Iyaye za su faɗa wa 'ya'yansu irin amincinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Masu rai, masu rai, su suke yabonka, kamar yadda nake yi a yau; iyaye za su faɗa wa ’ya’yansu game da amincinka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |