Ishaya 38:15 - Littafi Mai Tsarki15 Me zan iya faɗa? Ubangiji ne ya yi wannan. Ina da ɓacin zuciya, ba na iya barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Amma me zan ce? Ya riga ya yi mini magana, shi kansa ne kuma ya aikata. Zan yi tafiya da tawali’u dukan kwanakina saboda wahalar raina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |