Ishaya 38:14 - Littafi Mai Tsarki14 Muryata ƙarama ce, ba kuma ƙarfi, Na kuwa yi kuka kamar kurciya, Idanuna sun gaji saboda duban sama. Ya Ubangiji, ka cece ni daga dukan wannan wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Na yi kuka kamar mashirare ko zalɓe, na yi kuka kamar kurciya mai makoki. Idanuna suka rasa ƙarfi yayinda na duba sammai. Na damu; Ya Ubangiji, ka taimake ni!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |