Ishaya 38:13 - Littafi Mai Tsarki13 Dare farai na yi ta kuka saboda azaba, Sai ka ce zaki yake kakkarya ƙasusuwana. Na zaci Allah zai kashe ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Na yi jira da haƙuri har safiya, amma kamar zaki ya kakkarya ƙasusuwana duka; dare da rana ka kawo ni ga ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |