Ishaya 37:25 - Littafi Mai Tsarki25 Ka kuma yi fāriya da cewa ka haƙa rijiyoyi a baƙuwar ƙasa, ka kuma sha ruwansu, sojojinka kuma sun tattake Kogin Nilu da ƙafafunsu, har ya ƙafe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Na haƙa rijiyoyi a baƙuwar ƙasa na kuma sha ruwa a can. Da tafin ƙafafuna na busar da dukan rafuffukan Masar.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |