Ishaya 37:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ubangiji ya ce, “Birnin Urushalima yana yi maka dariya, kai Sennakerib, yana kuma yi maka ba'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 ga abin da maganar Ubangiji ya faɗa a kansa, “Budurwa Diyar Sihiyona ta rena tana kuma maka ba’a. Diyar Urushalima tana kada kai yayinda kake gudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |