Ishaya 37:20 - Littafi Mai Tsarki20 Yanzu dai, ya Ubangiji Allahnmu, ka cece mu daga Assuriyawa domin dukan al'umman duniya su sani kai ne Allah kai kaɗai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Yanzu, ya Ubangiji Allahnmu, ka cece mu daga hannunsa, saboda masarautai a duniya su san cewa kai kaɗai ne, ya Ubangiji, Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |