Ishaya 37:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya aiki Eliyakim mai kula da fāda, da Shebna marubucin ɗakin shari'a, da manyan firistoci zuwa wurin annabi Ishaya ɗan Amoz. Su kuma suna saye da tsummoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya aiki Eliyakim sarkin fada, Shebna magatakarda da kuma manyan firistoci, duka sanye da tsummoki, wurin Ishaya ɗan Amoz. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |