Ishaya 37:17 - Littafi Mai Tsarki17 Yanzu, ya Ubangiji, ka ji mu, ka kuma dube mu. Ka kasa kunne ga dukan abubuwan da Senakerib yake ta faɗa, yana zaginka, ya Allah mai rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka kuma ji; ka buɗe idanunka, ya Ubangiji, ka kuma gani; ka saurara ga dukan maganganun da Sennakerib ya aika don yă zagi Allah mai rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |